Use APKPure App
Get Arewa24 Online Tv old version APK for Android
AREWA24 itace gidan talabijin din nishadantarwa
AREWA24 itace gidan talabijin din nishadantarwa ta farko mai yada shirye-shiryenta 24/7 da harshen Hausa wacce Hausawa suka kirkira don masu jin yaren Hausa. An kirkire ta a Kano, Nigeria, a halin yanzu AREWA24 tana da shirye-shirye 11 na kashin kanta da suka kunshi nishadantarwa da rayuwar yau da kullum- – duk a harshen Hausa. Burin AREWA24 shine ta fito da kyawawan manufofi, tsari, banbance-banbance, girma da kuma nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke a karkashin inuwar AREWA24.Last updated on Apr 10, 2019
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Caricata da
Erekle Tabagari
È necessario Android
Android 4.1+
Categoria
Segnala
Arewa24 Online Tv
3.3 by Arewa pro
Apr 10, 2019