Use APKPure App
Get Yar Gayu Sabon Salo old version APK for Android
Nemi KARSHEN MATSAFA DA BOKAYE ..Yana cikin store don jin yadda ake karya sihiri
YAR GAYU
APP'S CONTENTS:
Asibitin Mata
Hanyoyin Inganta Jima'i
Wannan App Ba Ya Dauke Da zantukan Batsa Ko kuma Hotuna na Batsa,
Manufar Yinsa Domin Wayarwa Da Mutane kai akan Wasu A'amura da muke wulakantarwa wadanda sune ginshikan samun aure da kuma lakaqa mai kyau
zaka/ki iya neman app namu kamar
Yar Kwalisa sai da Kwalliya
Hanyoyin Ingata Aure
Kura-kure A Lokacin Jima'i
Hukuncin Shan Maniyyi Lokacin Jima'i
SIHIRI DA HANYOYIN MAGANCESHI A QUR'ANI DA SUNNAH(ZAI FITO NAN BA DA DADEWA BA)
Hukuncin Tsotsar Al'aura A Lokacin Jima'i
Wannan application yana dauke ne da sako zuwa ga yan'uwan mu mata da kuma wani bangare na maza.
A cikinsa akwai hotuna wadanda mafi akasari suna buqatar INTERNET CONNECTION, Amma duk da haka zaki/ka ita amfani dashi sosai
Yana da kyau mu kulla da kawunanmu kada mu riqa wulakanta kawunanmu , Muriqe Al'qawuran mu,mafi girma wanda muka dauka tun kafin mu wanzu a duniya wato na bautar ALLAH SHI KADAI.
IDAN MUKA KIYAYE JIKUNANMU DA KUMA IBADUN MU HAQIQA ZAMU SAMU KYAUN FUSKA A DUNIYA DA LAHIRA
YAR'UWA KI RANGADAWA MAI GIDANKI KWALLIYA.
Last updated on Feb 8, 2020
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Requires Android
4.1 and up
Category
Report
Yar Gayu Sabon Salo
2.0 by Medics-paramedicsapp
Feb 8, 2020