Icona Guzurin Lahira

1.9 by GangareBoy


Jun 11, 2020

Informazioni su Guzurin Lahira

Rayuwar Duniya ba ba Komai ce Sai waza da wargi. Lahira ita ce rayuwa ta hakika.

“Ban halicci mutum da Aljan bs Sai don su bauta min.” (Sura Zariyat, Aya ta 56)

“Ku sani cewa rayuwar Duniya Wasa ce, da shantakewa, da ADO, da alfahari un tsakaninku da Kuma gasar tara dukiya da‘ya'ya. Kamar misalin Ruwan sama NE (wanda un sakamakonsa) yabanya ta kyawunta fita ya Burge manoma, sannan sai ta Bushe ka Ganta ta koma Ruwan dorawa sannan ta Zama karmami (un warwatse). Un ranar lahira akwai Azaba mai tsanani da Kuma gafara daga Allah da Kuma yardarSa. Rayuwar ba ba Wannan Duniya Komai ce faccia jin dadi na rudi “. (Suratul Hadid, Aya ta 20)

“Un wa mutum tsananin sha'awa ga mata da‘ya'ya Kawata, da Tarin (dukiya ta) zinare da azurfa, da dawakai na kawa, da dabbobi da gonaki. Wadannan jin dadi ne na rayuwar Duniya. Amma ga Allah kyawun makoma yake.”(Sura Al'Imrana, Aya ta 14)

“Daga cikinsu kuma akwai masu cewa‘Ya Ubangijinmu, ka ba mu kyakkyawa un Duniya da kuma kyakkyawa un lahira, kuma ka tsare mu daga azabar Wuta.”(Suratul Bakara, aya ta 201)

“Saboda haka Allah ya ba do sakamako na Duniya da Kuma mafi kyawon sakamakon lahira. Allah yana figlio Masu kyautatawa.”(Sura Al'Imrana, Aya ta 148)

“Akwai Bushara gare su un rayuwar Duniya da Kuma un lahira. Babu sauyi un maganar Allah. Wannan brillare rabo mai Girma “. (Sura Yunus, Aya ta 64)

Novità nell'ultima versione 1.9

Last updated on Jun 11, 2020

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Guzurin Lahira 1.9

Caricata da

Vinicius Ferreira De Lima

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro

Guzurin Lahira Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Ricerca...
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.