Icona Ko kun San?

takwas by Shamsuddeen Zakariya


Oct 4, 2023

Informazioni su Ko kun San?

Italiano

Abubuwan ban mamaki daya kamata ku sani

Ko kun san manhaja ce dana tsara ta domin kawo muku abubuwan daya kamata ace kun sani waɗan zai yi wuya ace kun stesso su un wani guri domin na tattaro bayanan dake cikin wannan manhajarce daka sassa daban daban.

Irin wannan manhajar zata kunshi bayanai masu tarin yawa don haka na tattaro abubuwan da nake ganin cewa zasu fi ɗaukan hankali ne kawai. Domin koda na sanya bayanai miliyan ɗaya ne banyi tsammanin na kammala ba. na tattaro bayanai da suka shafi tarihi, kimiyya da fasaha, psicologia da sauran fannoni.

1. Ko kun san Annobar yunwa mafi muni da aka taɓa yi a tarihin duniya ita ce wacce aka yi a shekara ta 1932 zuwa 1933 a ƙasar Sin (Cina) inda mutane sama da miliyan arba'in suka rasa rayukansu sanadiyyar wannan bala'in yunwar .

2. Ko kun san Yaƙi mafi muni da aka taɓa yi a tarihin Nigeria brilla yaƙin basasar shekara ta 1967, wato yaƙin biafra, lokacin da iyamurai suka ayyana ɓallewa daga Nigeria. Kimanin mutane miliyan ɗaya suka rasa rayukansu sanadiyyar wannan yaƙin.

3. Jihar Kano itace jiha mafi yawan jama'a in Nigeria.

4. Lalacewar ƙwaƙwalwa zai iya aukuwa ne kawai idan zafin zazzaɓi ya kai 107.6Â ° farenheit.

5. An yi dashen zuciya na farko ne a 3 dic 1967.

6. Tururuwa basa yin barci.

7. Baza ka iya kashe kanka ta hanyar riƙe nunfashinka ba.

8. Cakuleti zai iya kashe karnuka, domin ya ƙunshi sinadarin theobromine wanda yake shafan zuciyoyinsu da jijiyoyi.

9. Dodon koƙi zai iya yin barcin shekaru uku.

10. Zuma ce kawai abincin da baya lalacewa.

11. Idanun jarirai ba za su iya yin hawaye ba har sai sun kai makonni shida zuwa takwas a duniya.

12. Nigeria wacce take da yaruka 521, itace ta huɗu a yawan yaruka a duniya.

13. Turawan ƙasar Portogallo sun iso Nigeria a shekara ta 1472.

14. A Shekara ta 1880 Turawan Birtaniya suka fara mamaye kudancin Nigeria, amma sai a shekara ta 1903 suka fara mamaye arewacin Nigeria.

Domin sanin waanann bayanan dama wasu sauran uruaruruwan bayanai sai ka saukar da wannan manhajar.

Novità nell'ultima versione takwas

Last updated on Oct 4, 2023

Blank page issue fixed

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Ko kun San? takwas

Caricata da

Thủy Thiên Quân

È necessario Android

Android 4.1+

Available on

Ottieni Ko kun San? su Google Play

Mostra Altro

Ko kun San? Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Lingua
Ricerca...
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.