Icona Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau

2.4 by AdamsDUT


Aug 29, 2021

Informazioni su Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau

Kudin Tarihi Daga Bakin Malam Ibrahim Aminu Daurawa Offline

applicazione yana Wannan DAUKE da tarihe-tarihe na musulunci tunga kan annabawa Allah

rayuwar manzo Allah da Ahlin Gidan sa, wasu daga cikin sahaban manzo allah wanda suka taimaka kwarai wajen kafa addinin Allah, yake-Yaken da Manzon allah Yayi da Dai sauran su, wanda Sheikh ibrahim Aminu Daurawa ke gabatarwa, duk sati un Kuma Ake Watsa shi una radio gidajen Daban-Daban. brillare Muka ga ya Dace Muyi applicazione wanda mutane zasu su saurara un saukake.

Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa Domin Yayi Kokari wajen Yayi Kokari wajen bla ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya BAMU ikon ji da Kuma amfani daga Abin da Muka saurara.

Bayan Kudin tarihi na Sheikh ibrahim aminu daurawa lezioni da Kuma nasihu dallo sceicco ibrahim aminu daurawa duk un cikin Wannan manhaja Idan akayi Duba.

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure dallo sceicco ibrahim aminu daurawa mp3 Dai sauransu.

za Kuma un iya Samun WASU karatuttukan na WASU malam IRIN su sceicco jafar mahmud adam, sceicco Albani zariya, sceicco ali isah fantami, Shiekh kabir Gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta Kamar

completo offline quran dallo sceicco Abdulrahman Al-Sudais

bella Corano recita dallo sceicco Maher almuquiy

completa in linea Corano a Shiekh abdolbasit

di recitazione del Quran da Mishary offline alfasy mp3 e così via.

Don allah Idan har kaji dadin Wannan kundin tarihi dallo sceicco ibrahim aminu daurawa a Kayi condivisione din sa ga sauran yan UWA musulmai Domin suma su samu su amfana.

Kuma Kada una manta un rating yi Kudin tarihi dallo sceicco ibrahim aminu daurawa.

Kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,

TARIHIN SCEICCO Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina

shahararren ne malami, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-

Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, un unguwar Fagge, Kusa da

tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, Kuma Yana karantar da ilimi un zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana'ar dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-

Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Un haife ni un ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969 un cikin garin Kano, un Gida mai lamba 32

unguwar kofar Mazugal, un karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan

Karami, Kuma na haddace shi un lokacin ina da shekara 14 ZUWA 15. Bayan firamare da sakandare, da

na yi, na Kuma ci GABA da Neman ilimi, Domin fadada karatun addini, un manyan wajen wadansu

mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, WASU na Alqur'ani Zalla, WASU na ilimi

da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su NE:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen Gida, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa un wajensa.

6. Sheikh Isa Auwal ‘Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith un wajensa.

7. sceicco Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen Gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir un

wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga un wajensa.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu un wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu un wajensa.

11. Sheikh Usman Gwammaja, layin Azara, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da Tarikh un

wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi un wajensa. Allah ya ji

qansa da Rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga un wajensa. Wannan malami, un

wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jahiliyya. Malami ne mai

haquri da juriyar karantarwa.

Dai da sauran malamai daban daban un Duniya.

Novità nell'ultima versione 2.4

Last updated on Aug 29, 2021

new update with new features

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau 2.4

Caricata da

OO OO Zaw

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro

Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Ricerca...
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.