Icona Littafin Hausa Hisnul Muslim

1.1.0 by AAARSOFTWARE


Aug 28, 2024

Informazioni su Littafin Hausa Hisnul Muslim

Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja ...

* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

* Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk kuke bukatar ku karanta ... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami (wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin

Novità nell'ultima versione 1.1.0

Last updated on Aug 28, 2024

- Sabon Version
- Kara Gyaran Saukin Karatu
- Gyaran Kuskure

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Littafin Hausa Hisnul Muslim 1.1.0

Caricata da

Walid Alghane

È necessario Android

Android 7.0+

Available on

Ottieni Littafin Hausa Hisnul Muslim su Google Play

Mostra Altro

Littafin Hausa Hisnul Muslim Screenshot

Commento Loading...
Ricerca...
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.