Use APKPure App
Get Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 old version APK for Android
Karatun alkur'ani na Malam Sa'id Harun Wanda ke Jawa Sheikh Jafar Baki.
Sabuwar manhajja dom kawo muku karatun alkur'ani mai girma na malam Sa'idu Harun mai jawa malam Jafar baki yayin da suke tafsiri. ha detto harun alaramma malam saidu haruna me jan baki
Domin sauraron karatun mallam sa'idu harun dake cikin wannan manhajja babu bukatar a kunna data. Qaari Sa'eed Haroon recita del Sacro Corano. saidu haruna
Akwai wadansu Hausa Apps islamiche kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubaraf Qubhhath, Hud sauran lakcoci. ha detto haroon
Bayan Karatun Mallam ha detto Haruna akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, karatun malam Ahmad suleiman, Karatun alaramma Yahuza Bauchi, Malam Said Haruna mai jawa sheikh Jafar baki da Sauransu. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.
Haka zalika mun kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Completa Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sceicco jaafar mahmud adam completo tafsir tun daga Suratul Baqarah har zuwa suratun Nasi. Sa'idu Haruna
Da fatan zakuji dadin wannan kur'ani muryar malam saeed haroon
Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun mallam sa'idu Haroon kada ku manta kuyi condividendo dinta ta gruppi whatsapp, facebook da dai sauran kafafen sadarwa. disse haroon
Kada a manta a meqa wannan sa'eed harun quran zuwaga sauran yanuwa.
Ku huta lafiya
Last updated on Jan 27, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Caricata da
Kareem Alrefai
È necessario Android
Android 4.4+
Categoria
Segnala
Malam Sa'id Harun Qur'an MP3
1.0.0 by KareemTKB
Jan 27, 2024