Icona Sallar Matafiya (KASARU)

1.1 by Mrbeli


Mar 16, 2019

Informazioni su Sallar Matafiya (KASARU)

Bayani akan Sallar Kasaru

Ana Yi Wa Salloli Masu Raka O'i

Hurhudu Qasaru A Lokacin

Tafiya, Wato A Mai Dasu Zuwa

Ra kO'i Biyu-biyu,

wadannan

Salloli Masu Raka O'i Hur-hudu

Saga Kuwa: - Azahar, La'asar Da

Kuma Isha'i.

Saboda Fadin Allah Madaukakin

Sarki Cewa:

{وإذاضربتم فى الأرض فليس عليكم

جناح أن تقصرو من الصلاة}

MA'ANA

"Idan Kuka Yi Tafiya Acikin Kasa

A Babu Laifi A Gareku Ku Rage

Daga Salloli ".

Da Kuma Fadin Abdullahi Dan

Umar (allah Ya Kara Musu

Yarda) Cewa:

"Na Abokanci Manzon Allah

Sallallahu Alaihi Wa Sallam

Acikin Tafiya, Sai Ya Kasance

Manzon Allah Baya Karawa Cikin

Tafiyarsa Akan Raka O'i Biyu,

Kuma Sayyidina Abubakar Da

Umar (Allah Yaqara Musu Yarda)

Suma Haka Suke Aikatawa ".

HUKUNCINTA:

Sallar Matafiyi Ko Qasaru

Sunna ce Karfafaffiya, Saboda

Dalilin Hadisin Da Muka Ambata

Un Baya Na Abdullahi Dan Umar

[Allah Ya Qara Masu Yarda].

SHARADANTA

Matafiyi Ba Zaiyi Qasarun Sallar

Sa Ba Saida Wasu Sharadai

Kamar Haka: -

1. Tafiyar Takasance Ta Tsawon

Farsakhi 16, Wato Mil 48 Wanda

Ya Yi Daida Da Kilo 80 Da Mita

640.

2. Tafiyar Ta Kasance Ta Halak

Ce: [wato Ba an Yi Tafiyar Ba Ne

Don Sabon Allah].

3. Sannan Kada Ya Fara Yin

Kasarun Sallar Sa Har Sai Bayan

Ya Bar Kewayen Garin Da Ya

Fito Daga Cikinsa.

Novità nell'ultima versione 1.1

Last updated on Mar 16, 2019

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Sallar Matafiya (KASARU) 1.1

Caricata da

Andreas Marx

È necessario Android

Android 4.1+

Available on

Ottieni Sallar Matafiya (KASARU) su Google Play

Mostra Altro

Sallar Matafiya (KASARU) Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Ricerca...
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.