Use APKPure App
Get SHEIKH AMINA DAURAWA lectures old version APK for Android
Lezioni wanda Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Ke Gabatarwa.
Wannan applicazione yana DAUKE da WASU zababun lekcoci daga sceicco aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa.shine Muka ga ya Dace Muyi applicazione wanda mutane zasu su saurara un saukake.
Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa Domin Yayi Kokari wajen Yayi Kokari wajen bla ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya BAMU ikon ji da Kuma amfani daga Abin da Muka saurara.
Bayan lezioni na Sheikh ibrahim aminu daurawa akwai kudin tarihi Kashi na Daya da na Biyu dallo sceicco ibrahim aminu daurawa duk un cikin Wannan manhaja Idan akayi Duba.
Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure dallo sceicco ibrahim aminu daurawa mp3 Dai sauransu.
za Kuma un iya Samun WASU karatuttukan na WASU malam IRIN su sceicco jafar mahmud adam, sceicco Albani zariya, sceicco ali isah fantami, Shiekh kabir Gombe.
Wasu daga cikin karatuttukan sceicco Jafar da za un Idan Samu akayi ricerca Adamsdut un negozio di gioco.
Siffatus Salatin nabiyyi sceicco Jafar
Arbauna Hadith sheikh jafar mp3
Bulugul maram sheikh jafar mp3
Kitab Tauhid sheikh jafar mp3
Ahkam Umdatul
Kitab al tauhid Hausa
Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta Kamar
completo offline quran dallo sceicco Abdulrahman Al-Sudais
bella Corano recita dallo sceicco Maher almuquiy
completa in linea Corano a Shiekh abdolbasit
di recitazione del Quran da Mishary offline alfasy mp3 e così via.
Don allah Idan har kaji dadin Wannan kundin tarihi dallo sceicco ibrahim aminu daurawa a Kayi condivisione din sa ga sauran yan UWA musulmai Domin suma su samu su amfana.
Kuma Kada una manta un rating yi Kudin tarihi dallo sceicco ibrahim aminu daurawa.
Kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,
TARIHIN SCEICCO Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina
shahararren ne malami, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-
Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, un unguwar Fagge, Kusa da
tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, Kuma Yana karantar da ilimi un zauren gidansa,
bayan kasuwanci da sana'ar dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-
Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
Un haife ni un ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969 un cikin garin Kano, un Gida mai lamba 32
unguwar kofar Mazugal, un karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan
Karami, Kuma na haddace shi un lokacin ina da shekara 14 ZUWA 15. Bayan firamare da sakandare, da
na yi, na Kuma ci GABA da Neman ilimi, Domin fadada karatun addini, un manyan wajen wadansu
mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, WASU na Alqur'ani Zalla, WASU na ilimi
da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su NE:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen Gida, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.
3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa un wajensa.
6. Sheikh Isa Auwal ‘Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith un wajensa.
7. sceicco Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen Gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir un
wajensa.
8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga un wajensa.
9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu un wajensa.
10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu un wajensa.
11. Sheikh Usman Gwammaja, layin Azara, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da Tarikh un
wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi un wajensa. Allah ya ji
qansa da Rahama!
12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga un wajensa. Wannan malami, un
wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jahiliyya. Malami ne mai
haquri da juriyar karantarwa.
Dai da sauran malamai daban daban un Duniya.
Last updated on Nov 7, 2018
new version with new features.
Caricata da
Ayoke Thayè
È necessario Android
Android 4.1+
Categoria
Segnala
SHEIKH AMINA DAURAWA lectures
2.0 by AdamsDUT
Nov 7, 2018