Icona Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin

2.1 by engrshams


Apr 16, 2020

Informazioni su Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin

Wannan app yana DAUKE da Mp3 na leccoci akan daurawa Sirrin Zaman Aure Sheikh

L'applicazione non richiede alcuna connessione ad internet per funzionare (è fuori linea) e la qualità della voce è molto alta. Basta scaricare e iniziare ad ascoltare anche in modalità offline.

-------

Wannan app yana DAUKE da WASU zababun lekcoci Masu preso daga "Sirrin Zaman Aure" Sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa, wanda yake fadakarwa da Kuma bada shawarori akan bla Miji da Mata zasu zauna cikin aurensu lafiya, brillantezza Muka ga ya Dace applicazione Muyi wanda mutane zasu su saurara un saukake.

Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa Domin Yayi Kokari wajen Yayi Kokari wajen bla ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya BAMU ikon ji da Kuma amfani daga Abin da Muka saurara.

Bayan bayani akan Sirrin Zaman Aur, lezioni akwai na Sheikh ibrahim aminu daurawa da Kuma karatuttuka un cikin Wannan manhaja Idan akayi Duba.

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure dallo sceicco ibrahim aminu daurawa mp3 Dai sauransu.

za Kuma un iya Samun WASU karatuttukan na WASU malam IRIN su sceicco jafar mahmud adam, sceicco Albani zariya, sceicco ali isah fantami, Shiekh kabir Gombe.

Za Kuma un iya Samun Karatun Al-Quran na wasu daga cikin manyan makaranta Corano.

Don Allah Idan har kaji dadin Wannan applicazione di un taimaka una condivisione yi ta facebook, WhatsApp, Twitter, Instagram da sauran social media Domin sauran yan UWA musulmi do ma Suyi scaricando su amfana.

Kada KUMA un rating manta Ayi nd wannnan applicazione a cinque stelle.

Kadan daga cikin tarihin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa,

TARIHIN SHEIKH Aminu DAURAWA KANO: -

Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren malami NE, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, un unguwar Fagge, Kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, Kuma Yana karantar da ilimi un zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana'ar dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Un haife ni un ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969 un cikin garin Kano, un lamba Gida mai 32 unguwar kofar Mazugal, un karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina dan karami, Kuma na haddace shi un lokacin ina da shekara 14 ZUWA 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na Kuma ci GABA da Neman ilimi, Domin fadada karatun addini, un wajen wadansu manyan mashahuran malamai nd Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, WASU na Alqur'ani Zalla, WASU na ilimi da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su NE:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen Gida, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani un wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa un wajensa.

6. Sheikh Isa Auwal ‘Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da hadith un wajensa.

7. sceicco Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen Gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir un wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga un wajensa.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu un wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu un wajensa.

11. Sheikh Usman Gwammaja, layin Azara, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da tarikh un wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi un wajensa. Allah ya ji qansa da Rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga un wajensa. Wannan malami, un wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jahiliyya. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. Dai da sauran malamai daban daban un Duniya.

Bayan Wannan app mai suna Sirrin Zaman Aure, za iya Samun WASU karatuttukan da sauran applicazioni namu na wasu daga cikin manya-manya malamai, Idan alias yi Searchin (rrnapps) un negozio di gioco.

Novità nell'ultima versione 2.1

Last updated on Apr 16, 2020

*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin 2.1

Caricata da

Raquel Elizardo

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro

Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Ricerca...
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.