Icona Wakokin Mamman Shata 2023

9.9 by NagaTech


Apr 8, 2024

Informazioni su Wakokin Mamman Shata 2023

wakokin mamman shata 2023, audio mp3 shata tutte le canzoni

wakokin mamman shata 2023 manhajace wacce take kawo muku wakokin babban kuma shahararren mawakin nan wato alhaji docto mamman shata, shatan waka, mamman shata sanannen mawakine wanda kowa ya sanshi yara da manya mata da maza saboda irin iya wakarsa wacce a koda wane lokaci kuma kowanne zamani ake yayinsa.

voglion manhaja kouce app yana da matukar saukin amfani e koda yaushe, kawai ka sauke wannan app na mamman shata e kan wayarka ka fara amfani dashi e koda yaushe kuma e ko ina.

kuma a cikin wannan manhaja ta wakokin shata zaka samu abubuwa dayawa kamar tarihin mawakin da dai sauransu, a duk lokacin da muka samu wani sabon alamati zamuna tura muku sakon notifikeahin domin sanar da ku abunda ake ciki.

cikin wannan app zaku samu sanannun wakokin shata kamar orin su: gagarabadan namiki tsayayyen dan kasuwa, wili dan usman, tarihin mamman shata, gadan gayan, gargadi mai gina ramin mugunta, widi dan usman, malam baba na kofar gabas, ciroman aski, lamin shagamu da dai sauransu duk a cikin wannan app na wakokin shata.

domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba. To da aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu fashin bakin wakoki haka yake sai ya ce irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce „

Daga cikin dalilan da suka sa Marigayi Dr. Mamman Shata ya ke yiwa Mutane Waka, un kwai kwarewa akan sana'a misali wakar da ya yi ta Bawa Direba. An tambayi Marigayi Mamman Shata, shin waye Bawa direba dinnan,

Har ila yau Marigayi Dr. Mamman Shata yakan yi wa manyan shugabanni waka, mu samman ma wadanda suka tsayar da adalci, yanci, daidaito da kuma hadin kan al'umma, Misali wakar da ya yiwa Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, Allah ya ji kansa .

Sakamakon wakokin da marigayi Dr. Mamman Shata ya yi domin amfanin Al'umma, ya samu yabo da lambobin girmamawa. Misali a lokacin Mulkin Janar Gowon an ba shi lambar girma shi da marigayi Garba A.B.C.D. Kuma har ila yau Jami'ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta bashi Digirin girmamawa na Dr. Wanda sakamakon haka ya sa ake kiransa Dr. Mamman Shata Katsina.

Haka kuma Mamman Shata ya dan fada cikin harkokin siyasa inda ma har aka zabeshi matsayin kansila a wata mazaba a karamar hukumar Kankia dake jihar Katsina.

1. Lami Shagamu

2. Lafia Zaki

3. Gagarabadau

4. Ramin Mugunta

5. Gumina Nake ci

6. Sarkin Kabira Na Galadima

7.Wuli Dan Tijjani

8. Kudi Akashsu

9. Bashar Dan Musa

10. Mamman Da

11. Yan Arewa Kubar Barci

12. Idi Dan Usman

13. Na Tsaya Ga Annabi

14 Ummarun Ciroma

15 Ummarun Pizza

16. Widi Dan Usman

17. Toran Giwa Sule Dan Korau

18. Sule Jikan Korau

19. Habibu Fari

20. Mamman Aruwa

21. Sidi Hotiho

22 Allah Jikan Abubakar Tafawa

22 Ciroma Dan Shehu

23. Mai Bauchi Sulemanu

24. Bello Galadiman Katagum

25. Malam Babba

26. Gadar Gayan

27. Kai Yan Yara

28. Widi Dan Salgare

29.Idi Dan Usman

30. Yan Arewa Kubar Barci

Tarihin Mamman Shata

dottor mamman shata

audio del dottor mamman shata

video del dottor mamman shata

alhaji mamman shata

tarihin dr mamman shata

Canzoni audio mamman shata

Shata Natsaya Ga Annabi Muhammadu

* canzoni wakokin shata album mp3

*Wakokin Mamman Shata

* Wakokin Shata 100 - Tutte le canzoni

*Wakokin Shata 50+

* Wakokin Shata Tutte le canzoni

* Mamma Shata

* tarihin mamman shata

* Musica di Wakokin Shata

*wakokin shata dukka

* DAN KWAIRO mp3

*Wakokin Mamman Shata

* Audio di Wakokin Shata

* Wakokin Dan Kwairo Mp3

* wakokin sarkin taushin katsina

* sababbin wakokin hausa 2022

* wakokin hassan wayam mp3

* tsofaffin wakokin hausa app

* wakokin alhaji shehu ajilo

Novità nell'ultima versione 9.9

Last updated on Apr 8, 2024

* wakokin shata
* wakokin mamman shata 2022/2023
* wakokin shata all songs
* wakokin shata albums

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Wakokin Mamman Shata 2023 9.9

Caricata da

Hpauwawm Tu Aung Tu

È necessario Android

Android 4.4+

Available on

Ottieni Wakokin Mamman Shata 2023 su Google Play

Mostra Altro

Wakokin Mamman Shata 2023 Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Ricerca...
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.