Use APKPure App
Get Kitab Tauhid 3-Sheikh Jafar old version APK for Android
Saurari Karatun Littafin Kitab Tauhid tare da Marigayi Sheikh Jafar Mahmood Adam
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "Kitab Tauhid 3-Sheikh Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Kitab Tauhid.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na Uku ne, ku yi search ZaidHBB a store ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na Biyu da na Dayan wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Last updated on Aug 30, 2020
*Bug Fixed
Uploaded by
Risna Salsabilla
Requires Android
Android 4.1+
Category
Report
Kitab Tauhid 3-Sheikh Jafar
1.3 by ZaidHBB
Aug 30, 2020