Use APKPure App
Get Taskar Tarihi Ramadan old version APK for Android
Shin kana bukatar ka saurari abubuwa muhimmai da suka faru a watan Ramadan?
Assalamu alaikum jama'a.
Wannan application ne wanda yake dauke da abubuwan tarihi da suka afku a watan Ramadan. Wanda waɗannan abubuwa an ciro su daga karutukan da Mal. Dr. Nasir Tijjani Kankarofi ya gabatar a tafsiransa.
Ayi sauraro lafiya.
Last updated on Dec 15, 2022
Information not provided
Uploaded by
梁麗華
Requires Android
Android 5.0+
Category
Report
Taskar Tarihi Ramadan
2.0 by Misbah Tk.
Dec 15, 2022