Use APKPure App
Get Wakokin Labarina old version APK for Android
Wakokin Shirin Labarina Mai Dogon Zango
Manja me dauke da dukkan wakokin shiri mai dogon zango mai suna labarina, wanda aka dade ana yinsu.
Kamar yadda kuka sani anyi wakoki da dama a cikin wannan shiri daga manyan mawakan hausa.
Daga cikin mawakan da sukai waka a cikin shirin labarina akwai Naziru Sarkin Waka, Nazifi Asnanic da Salim Smart.
Saboda haka ga kadan daga cikin jerun wakokin da suke cikin wannan application:
1. Zana Baki Labarina by Salim Smart
2. Kwadayi by Naziru Sarkin Waka
3. Na Zaune Sound Track by Salim Smart
4. Nazifi Asnanic Wakar Labarina Sound Track
5. Salim Smart Na Zaune Song
6. Daina Kuka Naziru Sarkin Waka
7. Sanadin Labarina by Salim Smart
8. So Kenan by Salim Smart
9. Kaddarar Rayuwar Wakar Salim Smart
10. Happy Birthday Laila by Naziru Sarkin Waka
11. Dawo Dawo by Naziru Sarkin Waka
12. Labarina Bayazama Nawa.
Kada ku manta ku turawa yan uwa don suma su amfana da wadannan wakoki masu matukar dadi ba burgewa.
Last updated on Aug 4, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Uploaded by
Ye Lin Thein
Requires Android
Android 4.4+
Category
Report
Wakokin Labarina
1.2 by Afri-Florecer
Aug 4, 2024