Use APKPure App
Get 'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar old version APK for Android
Saurari wa'azin mai taken 'Ya'yan Shehu daga bakin Malam Dr. Sani Umar R/Lemo
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar" na kunshe da wa'azin Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Kano wanda ke magana akan Ya 'Yan Shehu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Allah ya sa a amfana da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Last updated on Oct 19, 2020
*Bug Fixed
Uploaded by
Pedro Henrique Araujo Lourenço
Requires Android
Android 4.1+
Category
Report
'Ya 'Yan Shehu-Dr Sani Umar
1.1 by ZaidHBB
Oct 19, 2020