Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata icon

2.9 by AcademiaApps


Dec 5, 2020

About Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata

Wannan App yana bayani ne ga Ilimin Saduwar Jima'i Ga Ma’aurata

Kadan Daga Cikin abin da wannan manhaja ta kunsa;

Jima'i a musulunci

Hukunce hukuncen Jima'iLokutan daya kamata a sadu da iyali..

SUFFOFIN INZALIN MAZA DA MATA

SUFFOFIN KWANCIYAR JIMA'I

DANDANON JIMA'I

Jima'i a Rayuwar Aure

Abubuwan da suke sa Mata ko Miji saurin kawo wa.

Matsalolin Rashin Gamsar Da Juna : Ilimin Jima’i Ga Ma’aurata

Muhimmancin Jima’i Da Sanyi :Don Ma’aurata

Abubuwan Dubawa da Kula

HUKUNCIN SHAN FARJI KO TSOTSAR AL' AURA A MUSULUNCE

Wannan App yana bayani ne ga Ilimin Saduwar Jima'i Ga Ma’aurata A Bayyane - Ilimin Jimai Ga Ma’aurata mai suna Gyara Kayan Ka zai taimaka wajen:

* samar da ainihin bayyanin da ake bukata game da jima’i

* bada shawara a kan yadda za a fahimci matsayin jima’i a rayuwa

* an rubuta wannan littafin mai suna GYARA KAYAN KA kamar dai wani littafin matafiyi. Ya kunshi bayyanai game da kare lafiya, da jin dadin masu tarawa, da kuma sanin abinda ya kamata wajen jima’i. Kuma yana yin bayyani game da yadda mutum zai shirya rayuwarsa ta fuskar jima’i, ya kuma fahimci jima’in. Wannan littafin, kamar dai wani jagora ne da zai taimaka wajen yin zabi nagari.

Yazama Dole ko wane ma'auraci ya fahimci menene Jima'i da kuma lokutan Daya kamata a sadu da iyali.

Rashin Samun haske Akan ilimin Jima'i Ga Ma'aurata ka iya haifar da babbar matsala a Rayuwar Aure.

Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode..!

*NOTE: wanna bayani zai Taimaki ma'aurata (maza&Mata) domin Gyaran zamantakewar auren su:*

*da fatan ma'aurata suna fahimtar wannan app mai taken "domin gyara zamantakewar aure"*

What's New in the Latest Version 2.9

Last updated on Dec 5, 2020

An yi gyara mai kyau

Translation Loading...

Additional APP Information

Latest Version

Request Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata Update 2.9

Uploaded by

Debbie Millay

Requires Android

Android 4.1+

Show More

Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata Screenshots

Comment Loading...
Languages
Searching...
Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Subscribed Successfully!
You're now subscribed to APKPure.
Subscribe to APKPure
Be the first to get access to the early release, news, and guides of the best Android games and apps.
No thanks
Sign Up
Success!
You're now subscribed to our newsletter.