Icona Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata

2.9 by AcademiaApps


Dec 5, 2020

Informazioni su Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata

App Wannan yana bayani ne ga Ilimin Saduwar Jima'i Ga Ma’aurata

Kadan Daga Cikin abin da wannan manhaja ta kunsa;

Jima'i a musulunci

Hukunce hukuncen Jima'iLokutan daya kamata a sadu da iyali..

SUFFOFIN INZALIN MAZA DA MATA

SUFFOFIN KWANCIYAR JIMA'I

DANDANON JIMA'I

Jima'i a Rayuwar Aure

Abubuwan da suke sa Mata ko Miji saurin kawo wa.

Matsalolin Rashin Gamsar Da Juna : Ilimin Jima’i Ga Ma’aurata

Muhimmancin Jima’i Da Sanyi :Don Ma’aurata

Abubuwan Dubawa da Kula

HUKUNCIN SHAN FARJI KO TSOTSAR AL' AURA A MUSULUNCE

Wannan App yana bayani ne ga Ilimin Saduwar Jima'i Ga Ma’aurata A Bayyane - Ilimin Jimai Ga Ma’aurata mai suna Gyara Kayan Ka zai taimaka wajen:

* samar da ainihin bayyanin da ake bukata game da jima’i

* bada shawara a kan yadda za a fahimci matsayin jima’i a rayuwa

* an rubuta wannan littafin mai suna GYARA KAYAN KA kamar dai wani littafin matafiyi. Ya kunshi bayyanai game da kare lafiya, da jin dadin masu tarawa, da kuma sanin abinda ya kamata wajen jima’i. Kuma yana yin bayyani game da yadda mutum zai shirya rayuwarsa ta fuskar jima’i, ya kuma fahimci jima’in. Wannan littafin, kamar dai wani jagora ne da zai taimaka wajen yin zabi nagari.

Yazama Dole ko wane ma'auraci ya fahimci menene Jima'i da kuma lokutan Daya kamata a sadu da iyali.

Rashin Samun haske Akan ilimin Jima'i Ga Ma'aurata ka iya haifar da babbar matsala a Rayuwar Aure.

Dan Allah kada ku manta kuyi rate na wannan application, mungode..!

*NOTE: wanna bayani zai Taimaki ma'aurata (maza&Mata) domin Gyaran zamantakewar auren su:*

*da fatan ma'aurata suna fahimtar wannan app mai taken "domin gyara zamantakewar aure"*

Novità nell'ultima versione 2.9

Last updated on Dec 5, 2020

An yi gyara mai kyau

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata 2.9

Caricata da

Debbie Millay

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro

Ilimin Saduwar Jimai Ga Ma’aurata Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Ricerca...
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.