Icona Soyayya a Kimiyyance

four by Shamsuddeen Zakariya


May 15, 2022

Informazioni su Soyayya a Kimiyyance

Soyayya da Zaman aure a Kimiyyance

Wannan manhajar tana yin bayani ne akan lamurran da suka shafi soyayya da zaman aure.

Abubuwan dake cikin wannan manhajar sune kamar haka:

1. Me yasa muke kamuwa da così?

2. Taya zaka fahimci cewa wani yana son ka?

3. Me yasa wasu mutanen basu cika kamuwa da soyayya ba?

4. Me yake sanya mazaje su kamu da son mace?

5. Me yake sanya mata su kamu da son maza?

6. Abubuwan dake dusashad da soyayyar da mace ke yiwa namiji?

7. Me yake dusashad da soyayyar da namiji ke yiwa mace?

8. Me yasa wasu mata bayan sun yi aure sun haihu suke daina kwalliya?

9. Shin mazaje masu kunya zasu iya samun budurwa?

10. Shiga cikin damuwa bayan rabuwa da masoyi

11. Me yasa ta daina bibiya ta?

12. Shin soyayya zata sanya mutum farin ciki?

13. Ciwon così

14. Soyayyar gajerun mazaje

15. Na kasa mantawa da masoyina

16. Abubuwan dake kawo mutuwar aure

17. Kamuwa da son mutum a gamuwar farko

18. Me yasa muke ganin kyan wani amma bama ganin kyan wasu?

19. Me yasa wasu mazajen ke tsoron tunkarar matan da suke così?

20. Musabbabin kamuwa da kunya

21. Abubuwan dake sanyawa wasu ke asƙantar da kansu

22. Me yasa zai yi wahala wasu mutane su zamo masu ƙwarin gwiwa?

Novità nell'ultima versione four

Last updated on May 15, 2022

Mun ƙara bayanai

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Soyayya a Kimiyyance four

Caricata da

Matheus Mota Santos

È necessario Android

Android 4.0.3+

Mostra Altro

Soyayya a Kimiyyance Screenshot

Commento Loading...
Lingua
Ricerca...
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.